Land of the Rising Sun (waƙa)
Appearance
" Land of the Rising Sun "ita ce taken kasa na kungiyar 'yan awaren Afrika ta Biafra,a kudu maso gabashin Najeriya.Nnamdi Azikiwe ne ya rubuta waƙar,[1]kuma an ɗauko waƙar daga Jean Sibelius ' " Finlandia ", yayin da shugaban Biafra C.Odumegwu Ojukwu ya ji daɗin ayyukan waƙa na Sibelius.