Jump to content

Abubakar Dzukogi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 18:20, 11 Mayu 2024 daga Mr. Snatch (hira | gudummuwa)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Abubakar Dzukogi
rector (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Bida, 1956 (67/68 shekaru)
Sana'a
Sana'a Malami

Abubakar Abdul Dzukogi (an haife shi a shekara ta alif dari tara da hamsin da shida 1956) malamin koyarwa ne a Nijeriya. Yana aiki ne a matsayin shugaban Federal Polytechnic Bida na Muhammadu Buhari. Shi ne rector din daga shekarar 2015- 2019. Ya hau karagar mulki ne a watan Mayun shekara ta 2019.

A matsayin rector na 11, ya kirkiro gidauniya ta musamman don taimakawa dalibai kan kudaden rajistar makaranta, akasarin daliban asalin.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://www.dailytrust.com.ng/buhari-re-appoints-dr-dzukogi-as-bida-poly-rector.html Archived 2019-03-10 at the Wayback Machine

https://www.independent.ng/buhari-re-appoints-dzukogi-as-fed-poly-bida-rector/